Gabatarwa A wannan zamani na fasaha, intanet ya zama wani muhimmin ɓangare na rayuwarmu ta yau da kullum. Muna amfani da shi wajen: mu’amala da mutane, banki da tura kuɗi, kasuwanci da kuma amfani da kafafen sada zumunta Sai dai, tare da wannan ci gaba, satar bayanai ta hanyar phishing ta ...
READ MORE +




